[Music] Rarara -Dawa Dawa Tabare (Abba Zaman Gida Dole)

Sabuwar Wakar Rarara mai suna ” Dawa Dawa Tabare Mix ” wannan akar tayi dadi sosai kuma gata da tsayi kusan 25mnt kawai ku biyo kuji mai yake cewa.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Dan karen tsula da tsula sai ku sake shirinku

– Ganduje yaci kano magudinku bai nasara ba

– Badamu ta bare ba

– Uban abba shi yaci zabe

– Dan karen tsula da tsula sai ku sake shirinku

– Uban abbane yaci zabe

– Ana ta cece kuce uban abbane yaci zabe

– Naji ana ta cece kuce

 Dawa Dawa Ta Bare Ne:-

DOWNLOAD MP3

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*