Trending

Ep: Aliyu Nata Katsina (Gidan Miji) 2023

Barka Da wanan lokaci masoya masu bibiyan wanan shafi  mai albarka har kullum bazamu gaza wajen faranta ran masu bibiyan mu ba yau mun kawo muku wani sabon kundin Aliyu Nata Katsina mai suna Gidan Miji wanan kundin kai daga jin sunan kasan anyi shine domin amare da angwaye

 

Wanan kundi na dauke da wakoki shida masu Dadi da fadakarwa nasan zakuji dadinsu batare da bata lokaci ba ga jerin wakokin nan kasa

 

 

 

Gidan Miji

Download Now

Lagwadar Aure

Download Now

Mazan Aure

Download Now

Gwabro Ayi Aure

Download Now

Gidana

Download Now

Amarya Da Ango

Download Now

 

Spread to

Related Articles

Back to top button