Ishe Baba Kowa Da Gwaninsa (Official Video)

 

Ishe baba yazo muku masoya da sabuwar video wakansa kowa da gwaninsa hakika kam kowa da Wanda yake burgeshi wato gwaninsa muma nan shafin Arewamusic masoya masu ziyartar wanan shafin kune gwanayen mu hakika saidaku zamuyi idan babu Ku to muma bazamuyi  ba  idan yau ka fara shigowa shafin Arewamusic ka daure kayi subscribing na wanan shafin Inda zakana samun sabbin wakokin Hausa dana turanci harma da tutorials akan wayan Android da labarai

 

Mun gode

 

 

 

Spread to

Related Articles

Back to top button