Trending

Music: Ali Boss x Ab starboy-Chanza Kudi

Best Song By Ali Boss – Canza Kudi Mp3 Download. Wakar Nigeria Wadda Ali Boss Da AB Starboy Suka Rera, Tabbas Ali Yana Cikin Mawakan Hausa Hip Hop Masu hikima. Wannan Wakar Tana Cikin Wakokin Ali Boss wanda Akafi Saurara, Wakar Ta Kunshi Nasiha Ga Buhari President. Ali Ya Bada Shawara Mai kyau a Cikinta, Wadda Ta Kasance Me Kyau. Ku Saurara.

 

 

Download Now

Spread to

Related Articles

Back to top button