Trending

Music: Adam M_Fasse_So Yayimun Rana

Sabuwar wakar hausa mai dadi dauke da kalaman soyayya daga bakin matashin mawaki  haziki Adam m fasse daga garin zaria jihar kaduna hakika so yayi mana rana ba kadan ba yana  muku

Albishir da sabon kundinsa Wanda zai sakeshi bada dadewa ba kudai kuci gaba da ziyaran shafin. Arewamusic domin nishadantuwa

 

 

Download Now

 

Spread to

Related Articles

Back to top button