Daga Yanzu Alijandro Colomar Na Iya Yawo Tsirara

 

 

Wata babbar kotu a kasar Spain ta yanke hukuncin kan wani mutum da aka ci tararsa saboda yawo sirara a kan titunan garin Aldaia da

ke yankin Valencia, dake Kasar Spain.


 

Me Alijandro colomar yayi kokarin halartar kotun ba tareda kaya ajikinsa ba, a lokacin zaman shariar.
Kamfanin dillancin labaran reuters ya bayar da
rahoton cewa, yayin da ta fitar da wata sanarwa,
babbar kotun ta ce ta yi fatali da karar da wata
karamar kotu ta yanke tun farko nacin tarar tarar da
gwamnatin yankin Valencia ta yi ma shi Colomar mai shekaru 29 da haihuwa saboda
Yawo tsirara a kan titunan birnin Aldaia.

A ranar Juma’a 3 ga
Fabrairu). Kotu, tayi fatali da shari’a” a cikin dokokin Kasar Spain gameda
Yawo tsiraicin a bainar jama’a
Yayin da kotun ta baiyana cewa babu wata doka a cikin gari da ta hana
Mutum yayi Yawo tsirara, kuma ba za a iya ɗaukar wata doka ko ayi anfani da wata doka domin haramtawa Alijandro Yawo tsirara ba.

A hukunci kotun yankin a Baya ta baiyana Yawo tsirara a Matsayin Wani halama ta batsa”.
Kotun ta ce a hukuncin
da aka yanke, Colomar “yana da damar iyakance wa kansa zama ko kuma yawo tsirara a lokutan da yaso ko ya ga dama a titunan Aldaia guda biyu”, ta kara da
cewa hakan ba shiga hakkin jama’a ba ne, kowa na da damar yin hakan idan yaso Kuma ba keta doka ba ne” Da yake magana da kamfanin dillancin
labarai na Reuters a ranar Juma’a 3 ga
Fabrairu, Colomar ya ce ya fara tafiya tsirara a bainar
jama’a a cikin 2020 kuma ya sami goyon bayan mutane fiyeda masu zagin idan yana tafiya tsirara akan titi.
Colomar ya ce ya
fara fitowa tsirara a bainar jama’a bayan sun yi jayayya da wata mata a lokacin da ya cire rigarsa a lokacin da yake motsa jiki. “
A ranar Juma’a, an dauki hoton Colomar yana isa
kotun sanye da takalman tafiya kawai kafin a
umurce shi da ya sanya karin tufafi don shiga
ginin. A yayin sauraren karar, ya bayar da hujjar
cewa tarar ta keta hakkinsa na ‘yancin Dan kasa. Tun
a shekara ta 1988 ne aka halatta yin tsiraicin
A bainar jama’a a Spain.
Rahoton Reuters ya ce kowa na da damar Yawo tsirara a kan titi ba tare da an kama
shi ba. Duk da haka, wasu yankuna irin su Valladolid da Barcelona sun gabatar da dokokin
su da ya haramta Hakan, musamman a yankunan bakin
teku. A bara, birnin Cadiz ya sauya wata dokar da
ta haramta Yawo tsirara a bakin tekun biranenta.

Spread to

Related Articles

Back to top button