Trending

Music: Prince Mk_Baagi_Sunyi Failing

Barka da zuwa shafin Arewamusic shafin Dake kawo muku sababbin wakokin hausa dana turanci yau muna dauke da wakan prince mk baagi banupe wanda ya rerata ma dan takaran shugabancin Nigeria karkashin jam iyar PDP Alhaji atiku abubakar wazirin adamawa tare da dan takaran gwamnan Niger

 

Gaskiya wakar tayi dadi sosai domin yayi kokari sosai saukar da wakan cikin wayoyinku kyauta

 

Download Now

Spread to
Back to top button