Trending
Music: Tasiu m Jos Ft Sadeek M Amart x Bashi So Dole x Nasir Jos_ Ramadan Kareem
Wakar Ramadan Kareem tare da gamayyar mawakan jos sune suka sake ma masoyansu wanan zazzafar wakar domin taren wanan watan ta ramadana allah ya karbi ibadun mu yasamu cikin yan tattun bayi ameen